Ahmad shanawa - Wa kike SO ( official Audio song ) HD
Wa kike Audio Waka ce da take Tattare da Kalaman soyayya. Akwai chakwakiya tsakanin MAZAJE 2 |AHMAD SHANAWA &YAMU BABA | Da suke son Wata kyakkyawar Yarinya. Ku saurari Wakar da kyau, kuyi tunanin mai zai faru a Video din. Zamu Sake Video Ranar SALLAH 11-08-2019 Kuyi subscribe na YOUTUBE channel dina Domin samun sabbin wakoki da zarar na sake. Ku biyo ni A wannan shafuka domin Ganawa na Musaman Instagram #ahmad_shanawa WhatsApp #08065194546 Tweeter #ahmadshanawa Facebook. #ahmad Shanawa
Похожие видео
Показать еще