LAFIYARMU: WHO ta ce ana samun masu kamuwa da lalurar yoyon fisari kimanin dubu 100 a duk shekara HD
#LAFIYARMU: Kwararriya a fannin lafiyar haihuwa a Najeriya Dakta Yelwa Usman ta yi karin haske akan bubuwan dake janyo matsalar Fistula wato yoyon fitsari da yadda ake magance ta, da wasu rahotanni