Tattaunawa ta musamman da Shugaban Nijar Mohamed Bazoum HD

15.07.2021
A karon farko tun bayan rantsar da shi a kan madafan iko, Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum ya kai ziyara a Jamus tare da ganawa da hukumomin kasar. Ya tattauna da sashen Hausa na DW tare da Abdoulaye Mamane Amadou

Похожие видео