Waiwaye Kan Rayuwar Sarauniya Elizabeth Ta Biyu HD
Sarauniyar Ingila, Elizabeth ta biyu ta rasu ta na da shekaru 96. Ita ce sarauniya mafi dadewa a kan karagar mulki a duniya kuma a bana ne ta yi bikin cika shekaru 70 a kan karagar mulki. Mun yi waiwaye kan rayuwarta, kasancewa daya daga cikin shugabannin da aka yi a duniya da ake matukar girmamawa.