Abinda ya faru tsakanin zindiqi abduljabbar da malaman kano.
RUWA YA Karewa DAN KADA...!!! Biyo bayan dage zama da Zindiqi Abduljabbar da gwamnatin Jahar Kano tayi, Zindiqin ya dauko wani sabon salo na kiran malaman Sunnah daya bayan daya domin ya kara nuna...