Itace sila Hausa Novel Episode 21 HD

08.06.2019
na tambayi kadija ``shin tunanin me take yi da har yana hana ta bacci?`` kadija ta ja tsaki sannan tace min ``wallahi tunanin wannan tsinanniyar matar nake yi tani, wai har mu za ta kalla tace zata koyawa shaye-shaye? Wallahi sai nake jina kamar ba a duniya na ke ba, mamaki ya hana ni sukuni, Wallahi ta dakkowa kanta dala babu gammo domin Allah Allah nake yi gari ya waye in je in sami yaya in fadamasa ya dauki mummunan mataki akanta`` maryam tace jin kadija ta fadi haka ni kuma sai nayi wani tunani nace mata `` a’a kadija kada ki fadawa yaya kinsan halinsa da zuciya komai zai iya faruwa kuma idan yaji SUBACRIBE Algaita Media https://www.youtube.com/channel/UCZn673fTVgf6YhJUdAObd7g Itace sila episode 20 https://youtu.be/3bCqvQffEDw

Похожие видео

Показать еще