Itace Sila Hausa Novel Episodes 24 HD

02.07.2019
a fusace ya fara dukansu da hannu yana fadin ``ku tashi, ku tashi nace muku`…`` a lokacin kowaccensu ta farka daga baccin tana lumshe idanu da alamun ba sa cikin hayyacinsu kowacce garau-garau suna magan ganun shirme a lokacin hajiya saude ta shigo cikin dakin tana sanyeda hijabi ta tsaya ta kalli Ibrahim ``wai hayaniyar me nake ji ne da asususbur nan ko sun kuma yin wani abin ne?`` _ Sound track is created by Algaita media Name as Fatima Ilham _ Please Subscribe Algaita Media https://www.youtube.com/channel/UCZn673fTVgf6YhJUdAObd7g _ Subscribe Arewa Magic Videos https://www.youtube.com/channel/UCGGnAfCy41Zqj7y8STw5NaA

Похожие видео

Показать еще