Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya Ta Bukaci Al’umma Da Su Ci Gaba Da Taimakawa Hukumomin Tsaro HD

01.08.2022
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya ta ce akwai bukatar al’umma ta ci gaba da taimakama hukumomin tsaro wajen yaki da miyagun laifuka biyo bayan nasarar da aka samu na kama sama da mutane sittin da ake zargi da aikata laifuka daban daban tsakanin watan Yuni zuwa Yulin. Originally published at - https://www.voahausa.com/a/rundunar-yan-sandan-najeriya-ta-bukaci-al-umma-da-su-ci-gaba-da-taimakawa-hukumomin-tsaro/6682079.html

Похожие видео

Показать еще