Ba zan bayyana a gaban kwamitin da aka kafa a kai na ba - Mahdi Aliyu Gusau HD
Mataimakin Gwamnan Zamfara, Mahdi Aliyu Gusau ya ce ba zai bayyana a gaban kwamitin bincike da alkaliyar alkalan jihar Zamfara ta kafa don sauraren tuhume-tuhumen da Majalisar Dokokin jihar take yi masa ba.