AU Ta Ba Da Gudummawar Kayan Aiki Na Yaki Da ‘Yan Boko Haram A Yankin Tafkin Chadi HD

27.07.2022
Tarayyar Afirka ta ba da gudummawar kayan aiki na yaki da ‘yan ta’addan Boko Haram na biliyoyin Naira ga sojojin rundunar hadin gwiwa da ke yaki da kungiyar a yankin tafkin Chadi. Ana sa ran sabbin motocin yaki, na na’urorin gano bama-bamai da aka dasa a karkashin kasa. Originally published at - https://www.voahausa.com/a/au-ta-ba-da-gudummawar-kayan-aiki-na-yaki-da-yan-boko-haram-a-yankin-tafkin-chadi/6673238.html

Похожие видео

Показать еще